Gimbiya Marie ta Edinburgh, (29 ga watan Oktoba, shekara ta 1875 zuwa 18 ga watan Yuli, shekara ta 1938) daga baya ta zamo sarauniyar Romania, tattaba-kunnen Sarauniya Vitoriya ce.
Zantuka
edit- A ko da yaushe ina jin dadin rayuwa, wanda ba’a iya lalata shi, wani nau’in hasken zuciya da baza’a taba iya kashe sa ba.
- Queen's Counsel, The Joy of Life', The Birmingham News a shekarar 1926.