Marie-Josée Fortin, FRSC (born Oktoba 21 ga wata, shekara ta 1958) masaniyar kimiyyar muhalli ce kuma farfesa a fannin Nazarin Muhalli (Ecology) da Juyin juya halin Halittu (biology) a Jami’ar Toronto.
Zantuka
edit- “Harkokin dan-Adam suna mafiya yawan abubuwan da ke janyo canjin yanayi”.
- Na sadaukar da rayuwata don faɗa akan rashin adalci ga yanayi, wannan duniyar mu ce, kuma dukkanninmu muna da alhaki wajen kula da ita”.
- An Interview with Marie-Josee Fortin: State-and-Transition Models, Methods Ecol Evol, Retrieved: 29, ga watan Nuwamba, shekara ta 2023.
- ‘Nasara ta yana ga nasarar dalibai na’.
- Prof. Marie-Josée Fortin recognized with U of T's JJ Berry Smith Doctoral Supervision Award. Sean McNeely, June 21, 2021. University Of Toronto. Retrieved: 29, ga watan Nuwamban shekarar 2023.