Maria Weston Chapman,(Yuli 25 ga wata, shekara ta 1806 zuwa Yuli 12 ga wata, shekara ta 1885), ‘yar fafutukawar kawo karshen bayi ce ‘yar Amurka. An zabe ta a cikin kwamitin Kungiyar Adawa da Sana’ar Bayi ta Amurka a shekarar 1839 sannan kuma daga shekara ta 1839 har zuwa shekarar 1842 ta kasance babbar editar mujallar adawa da sana’ar bayi mai suna The Non-Resistant.
Zantuka
edit- Rudani ya kama mu; sannan komai na tafiya ba dai-dai ba.
Mata sunyi tsalle daga “sararin su”
Sannan maimakon taurari tsayayyi, da ke harbi a matsayin tauraro mai wutsiya,
Kuma suna shirya duniyar ta kunnuwa!- Daga "The Times That Try Men's Souls", as quoted in Template:Wq/ha/Cite book
- Idan wannan shine katangar duniyar ‘yanci. Watakila kuwa a nan zamu mace kaman ko ina.
- A yayinda aka sanya ‘yan iska su bata zama a boye, kamar yadda aka ɗauko daga cikin Template:Wq/ha/Cite web.