Maria Callas(an haife ta a ranar 2 ga watan Disamban shekarar 1923 zuwa 16 ga watan Satumban shekarar 1977), haifaffitar Amurka ce - 'yar Girka, mawakiyar soprano opera.
Zantuka
edit- Wasu suna cewa ina da murya mai zaki, wasu suna cewa ban da shi. Kawai maganar ra'ayi ce. Kawai abunda zan iya cewa shine, wadanda basu so kada su zo saurare na.
- Intabiyu a gidan telebijin tare da Norman Ross, Chicago (17 ga watan Nuwamba, shekara ta 1957).