Wq/ha/Margaret Barber

< Wq | ha
Wq > ha > Margaret Barber

Margaret Fairless Barber (7 ga watan Mayu, shekara ta 1869 zuwa 24 ga watan Agusta, shekara ta 1901), marubuciya ce akan darussan kiristanci,yar Ingila ce, wacce ke rubutu a karkashin suna Michael Fairless.

Margaret Barber

Zantuka

edit

The Roadmender (shekara ta 1902)

edit
  • Kada mu cika maguzanci alhali muna kiristoci, sannan kuma tsofaffin labarai gaskiya ne na har abada da ke riƙe gam a shekar Coci.