Wq/ha/Marcella Althaus-Reid

< Wq‎ | ha
Wq > ha > Marcella Althaus-Reid

Marcella Althaus-Reid (Rosario, Santa Fe, Argentina 11 Mayu 1952 – Edinburgh, Scotland 20 Febreru 2009), farfesa ce ta Tauhidi a New College, Jami’ar Edinburgh.

Hoton Marcella Althaus-Reid

Zantuka

edit
  • Kawai a mararin duniya na adalcin tattalin arziki da jima’i a tare, ba tare da zama nauyin wani ba, ne kawai lokaci mai tsarki zai faru…