María Irene Fornés,(Mayu 14 ga wata, shekara ta 1930 zuwa Oktoba 30 ga wata, shekara ta 2018) marubuciyar wasannin Avant-garde ce ‘yar kasar Cuba da Amurka kuma darektaa.
Zantuka
edit- Samun wasa da wani zai jagorantan maka kamar zuwa makarantar addini ne kana yaro, zaka saurar kuma ka yi da’a…
- A kan rasa rashin ikon kirkira idan kai ba darekta bane a cikin “María Irene Fornés by Allen Frame” in BOMB Magazine (1 ga watan Oktoba, shekara ta 1984).
- Wasanni na suna da tsafta. Mafi.yawan wasanni suna muhimman lokuta guda hudu zuwa biyar a cikin wasan, ragowar sauran kuwa kawai karashe ne. Ciko ne kawai. Ban sani ba kawa, ko dai kuwa hankalin kirkirar shine gaskiya ko kuma tsawon sa’anni biyu da mutum zai kwashe don fuskantar ikon (dole sai ka gani ba wai kawai a dauka hoto ba). Amma ya kan kasance mun abu mara nishadi. Nakan yi bacci idan na ga wasanni irin wannan, kuma nakan yi bacci yayin da nike rubuta su…
- A kan kauracewa wasu nau’in wasanni a cikin “María Irene Fornés by Allen Frame” in BOMB Magazine (1 ga watan Oktoba, shekara ta 1984).