Wq/ha/Mansur al-Hallaj

< Wq | ha
Wq > ha > Mansur al-Hallaj

Mansur al-Hallaj (c. 85826 ga watan Maris,shekara ta 922) Ba’isin monist ne, masanin falsafa ne, sufi, marubuci kuma malamin Sufanci. Cikakken sunansa shi ne Abu al-Mughith al-Husayn bn Mansur al-Hallaj,

Ni ne Gaskiya.

Zantuka

edit
  • Na ga Ubangijina da ido na zuciya. Na ce: Wane ne kai?
    Ya amsa: Kai'
  • Kai ne Wanda Ya cika duka wuri
    Amma wuri bai, isa inda kake ba
  • A cikin rayuwata akwai halakata; A cikin halaka ta, na kasance gare ku.