Wq/ha/M. H. Abrams

< Wq | ha
Wq > ha > M. H. Abrams

Meyer (Mike) Howard Abrams (23 ga watan Yuli, shekara ta 1912 zuwa 22 ga watan Afrilu, shekara ta 2015),mai sukan rubuce-rubuce ne dan Amurka, wanda yayi fice da aikin sa a Romanticism, musamman a littafin sa The Mirror and the Lamp: Romantic Theory and the Critical Tradition (1971).

Mu mutane ne, kuma babu wani abu da muka fi ra’ayi fiye da ‘yan Adam.

Zantuka

edit

Intabiyu na Cornell Chronicle (A shekarar 1999)

edit
"Honored literary scholar M. H. Abrams continues his labors (of love)" in The Cornell Chronicle (10 ga watan Yuni, shekara ta 1999)
  • Aiki tukuru na sanya karatu sauƙi, ko kuma akalla karatu a sauƙaƙe.
  • Ko da yaushe yana bijirewa tsammaninka… Ya kasance dan wasa.

character.