Wq/ha/Lynne Cheney

< Wq | ha
Wq > ha > Lynne Cheney

Lynne Ann Vincent Cheney (an haife ta Agusta 14 ga wata, shekara ta 1941), marubuciya ce ‘yar Amurka,malama, kuma tsohuwar mai daukan nauyin shirin tattaunawa.Ta auri mataimakin shugaban kasar Amurka na 46, mai suna Dick Cheney, kuma tayi aiki a matsayin matar mataimakin shugaban kasa daga shekara ta 2001 zuwa shekarar 2009.

Lynne Cheney

Zantuka

edit
  • Tsammanin iya jurewa tura ta gasa, da fari dai, yana tashi ne, daga halayyar dan Adam — sannan kuma tabbas wadannan yara suna da wannan izzar, kamar yadda mazan ke da shi, ko kuma akalla ‘yan matan da na lura da su daga ‘yan uwana na kusa suna da shi.