Lynette Armstrong, ta kasance akawu ‘yar Botswana kuma babbar ma’akaciyar kamfani wacce ta yi aiki a matsayin babbar ma’aikaciya a Kamfanin Lu’u Lu’u na Debswana wanda shine mafi girman kamfanin hako lu’u lu’u a duniya.
Zantuka.
edit- Wannan shine mafi girman lu’u lu’u da za’a nemo a Debswana na fiye sa tsawon shekaru 50 ana aikinsa.
- Dutse na musamman kuma mara yawa… yana da muhimmanci sosai ta fuskar lu’u lu’u da Botswana.
- World’s third largest diamond discovered in Botswana by Staff and agencies in Gaborone, 16 ga watan Yuni, shekara ta 2021.