Wq/ha/Lydia Maria Child

< Wq‎ | ha
Wq > ha > Lydia Maria Child

Lydia Maria Child (11 February 1802 – 7 July 1880), ‘yar Amurka ce mai fafutukar hakkin mata, marubuciyar nobel, ‘yar jarida.

Na rayu na tsawon lokaci, kuma na fahimci abubuwa da dama, da zan rika damuwa da mugunawar mutane.

Zantuka

edit