Lucius Accius (170 BC – 86 BC), mawaki ne dan Roma,malamin rubuce-rubuce kuma marubucin wasanni. An haifi Accius a shekarar 170 BC, a Pisaurm, amma ba’a san shekarar da ya mutu ba..
Zantuka
edit- Oderint dum metuant.
- Barsu su ji tsoro, matsawar suna jin tsoro.
- Daga Atreus, an dauko daga Seneca, Dialogues, Books III–V "De Ira", I, 20, 4. (16 BC).
- Mara farin ciki shine wanda shaharar sa ta sanya masifar sa ta shahara.