Lisa Victoria Alexander kwararriya ce ta kasa a kan igiyar zafi (heatwave)., Ta samu lambar yabo ta Dorothy Hill Medal a kan binciken ta akan tsananin yanayi, mita da tsananin heatwaves da dai sauran su.
Zantuka
edit- Kafin zamanin masana’antu, matakin iskar CO₂ a sararin samaniya yana ɓangare 280 cikin miliyan. Saboda haka, ninkuwar CO₂ zai faru zuwa 560 a cikin miliyan.
- Saboda haka zamu riƙa amfani da samfurin yanayi (climate models)? Mu masana kimiyyar yanayi ne daga cibiyar Australia’s Centre of Excellence for Climate Extremes, saboda haka amsar eh ce.
- Yes, a few climate models give unexpected predictions – but the technology remains a powerful tool. August 8, 2021 11.04pm SAS, THE CONVERSATION. Retrieved: Nuwamba 14 ga wata, shekara ta 2023.