Wq/ha/Linda Evangelista

< Wq | ha
Wq > ha > Linda Evangelista

Linda Evangelista (an haife ta Mayu 10 ga wata, shekara ta 1965, a St. Catharines, Ontario), 'yar tallan kwalliya ce 'yar Kanada mafi kwarewa daga cikin 'yan talla na karni na 90.

Linda Evangelista, 2004

Zantuka

edit
  • Muna da wannan ra'yin, Christi da ni, ba zamu farka daga bacci ba a kasa da dala 10,000 ba a rana.
    • Zantawa a cikin Vogue (a shekara ta 1990) tare da Jonathan Van Meter, tana magana akan kudi da kuma yadda ita da wasu 'yan talla suke tsara tsarin kuma suke sauya tsarin: Christy na nufin babbar 'yar talla Template:Wq/ha/W.