Libba Bray (an haife ta suna Martha Elizabeth Bray, 11 March 1964), ta kasance marubuciyar littattafan matasa ‘yar Amurka.
Zantuka
editAbubuwa Ashirin da- daya da Baku Sani Game da Ni ba
edit- Mahaifina ya kasance malamin coci ne. Eh, ina daga daga cikin P.Ks da ake tsoro - ‘Ya’yan masu Wa’azi. Ku ji tsoro, ku tsorata sosai.