Leona Mindy Roberts Helmsley (July 4 1920 – August 20 2007) attajira ce mai gudanar da babban otel na Birnin New York kuma mai hannun jari a gidajen haya.
Zantuka edit
- Ba mu biyan haraji. Kananan mutane ne kadai ke biyan haraji.
- An hakayo dagaNew York Times (July 12, 1989)
- An hakayo daga Newsweek magazine, p. 11 (July 24, 1989)