Wq/ha/Leila Ben Ali

< Wq‎ | ha
Wq > ha > Leila Ben Ali

Leïla Ben Ali (haihuwa 24 Oktoba 1956), ta kasance matar Zine El Abidine Ben Ali.

Leïla Ben Ali a shekara ta 2010

Zantuka edit

  • Tabbas mun tabbata cewa kasar mu tana cikin matsanancin lokaci.
  • Karnuka suna kuka, suna shinshinan diramar. Ba tare da Seriati (jenar), shugaban kasar ba zai taba barin kasar ba, ya kasance juwin mulki ne … da taimako ta sirri daga tasiri na waje.

Hanyoyin Hadin waje edit