Leigh Brackett (Disemba 7, 1915 – March 18, 1978), marubuciya ce ‘yar Amurka, musamman akan tatsuniyoyin kimiyya da kuma wasannin telebijin.
Zantuka
editThe Long Tomorrow (1955)
edit- Babu lambobin shafi, kasancewa kowanne zance daga bugu ne na littattafan yanar gizo wanda Phoenix Pick suka buga Template:Wq/ha/ISBN
- Nominated for the 1956 Hugo Award.
- “Me yasa suka yi hakan”? ya tambaya,
”Saboda suna tsoro”
“Tsoron me”?
”Tsoro jiya”, Mr. Hostetter yace,
“Na gobe”.- Babi na biyu