Layal Abboud, (Larabci: ليال عبود:[layāl ˈabˈboud]; an haife ta 15 ga watan Mayu, shekara ta 1982) ta kasance mawakiyar pop ‘yar kasar Lebanon, mai nishadantarwa,'yar rawa, ‘yar talla, kuma mai son mutane musulma kuma ‘yar kasuwa.
Zantuka
edit- Ina gasa da kai na ne, mutane zasu rika magana akan ko ya kamata in kasance a fage ko akasin hakan.
- Ina rayuwa a cikin soyayya da kowanne lokaci da kowanne waka.
- Agusta 5 ga wata, shekara ta 2008; Interview with Jouhina Magazine.