Wq/ha/Laura Bates

< Wq‎ | ha
Wq > ha > Laura Bates

Laura Bates BEM FRSL (an haife ta 27 Agusta 1986), ta kasance marubuciyar feminisanci ‘yar Ingila.

Laura Bates, 2014

Zantuka edit

  • [Game da sa ranan aure] Game da namiji ya “nemi izini” a wajen mahaifin amarya, wata kawa ta tayi tunani irin nawa: “idan zan yi aure, zan so matuka ace ni zan fara sani game da hakan.”