Laura Antoniou (an haife ta a shekarar 1963), marubuciyar nobel ce 'yar Amurka.
Zantuka
edit"Unsafe at Any Speed or: Safe, Sane and Consensual, My Fanny"
edit- Labarai na basu taba zama masu kyau ba
- sh.12.
- Labarai ba gaskiya bane, na sani, na sani, na sani, face idan ka maida su gaskiya.
- sh. 12.
- Labarai na basu taba zama masu kyau ba. Kada ka yi wasa da ni, face ka fahimci hakan.
- sh. 14.