Wq/ha/Laozi

< Wq | ha
Wq > ha > Laozi

老子 Lǎozi, (c. Karni na 6 ko 5 BC),ya kasance masanin falsafa dan kasar Chena, kuma ana kiran sa da suna Lao Zi, Lao Tzu, Lao Tse, ko kuma Lao Tze,

Sanin wasu basira ne;
sanin kan ka shine asalin hikima.
lakantar wasu karfin ikon ne; lakantan kai shine asalin karfi iko.

Zantuka

edit