Wq/ha/Lady Constance Lytton

< Wq‎ | ha
Wq > ha > Lady Constance Lytton

Lady Constance Georgina Bulwer-Lytton (12 Junairu 1869 – 2 Mayu 1923) mai fafutukar hakkin ma’aikata mata na Ingila ce. Ta kasance daga dangin sarauta a matsayinta na mai fafutukar hakkin mutane ta yi aiki don kada ta rika samun kula na musamman saboda iyalin ta.

Lady Constance Lytton a 1908

Zantuka

edit