Ladi Kwali, OON, MBE, (ta rayu daga shekarar 1925- zuwa 12 ga watan Agusta, a shekarata 1984) ta kasance yar' Nijeriya mai sana'ar hada tukwane, TARIHIN LADI KWALI (Ta bayan kudi naira ishirin (20). Ladi Kwali, ita ce mace ta farko, a harkar ƙere-ƙere da ta fara, ƙera kwanuka da kumbuna, (irin na ado, a ɗakin amare) da wasu irin kyawawan tukwane da ake ado dasu ko girki.