Kirsty Hughes,masaniyar kimiyyar siyasa ce, wacce ta kirkiri kuma Darektar Cibiyar Scotland akan Dangantakar Turai (Scottish Centre on European Relations) kuma tsohuwar dalibar Royal Society of Edinburgh(RSE).