Khizr Muazzam Khan (haihuwa a shekarar 1950) da kuma Ghazala Khan (an haife ta a shekara ta 1951) iyaye ne ‘yan Pakistan da Amurka ga kyaftin na sojan Amurka Humayun Khan wanda aka kashe a shekara ta 2014 a yayin yaƙin Iraki. Iyayen biyu sun samu jinjina ta ƙasa bayan jawabi a wajen, Taro na Kasa Akan Dimokuradiyya.
Zantuka
edit- Muma wannan kasar mu ce, wannan ba kasar Donald Trump bace kadai, Shi jahili ne, mai amfani da mutane, kuma ta hanyar shi ina so in mika masa sako da duk musulman da ke Amurka; wannan ƙasar mu ce mu ma.
- Babu ko ina a fadin duniya face Amurka inda dan gudun hijira da ya zo ‘yan shekaru kadan da suka gaba ta zai tsaya gaban masu kishin kasa kuma a gaban muhimman jam’iyyun siyasa… wannan karamin bangare ne na nuna wa duniya, ta hanyar tsayuwa a nan, kyawun kasar Amurka.
- In an interview with Template:Wq/ha/W [1](Yuli 27 ga wata, shekara ta 2016).