Wq/ha/Khalid Abdul muhammad

< Wq | ha
Wq > ha > Khalid Abdul muhammad

Khalid Abdul Muhammad (Janairu 12 ga wata, shekara ta 1948, Houston, Texas – Fabrairu 17 ga wata, shekara ta 2001) , haifaffen Harold Moore Jr., ya kasance jigo a cikin tafiyar "Kungiyar Bakake 'Yan kasa" a cikin shekarun 1990s da farkon shekarar 2000s. Muhammad ya kasance sananne a matsayin mai magana da yawun kungiyar Kasashen Musulunci (NOI) har zuwa shekarar 1993 kuma daga baya ya zama shugaban jam'iyyar New Black Panther Party har zuwa rasuwar sa.

Khalid Abdul Muhammad