Kgomotso Hildegard Moahi malami ne kuma ma’aikacin makaranta a Botswana, wacc tayi aiki a matsayin cikakkiyar farfesa kuma mataimakiyar shugabar jami’a - fannin harkokin dalibai a Jami’ar Yanar Gizo ta Botswana.
Zantuka
edit- Na kwashe tsawon lokaci tare da su. An tilasta musu guduwa kuma sun bar iyayen su a baya. Daga ilimi na, abu ne mai taba rai a ce yara irin wannan zasu iya barin iyalansu saboda abunda suka yi imani da shi na siyasa suna tsoron a kama su ko a kashe su a hannun jami’an gwamnati.Hakan ya janyo mun marhaban da rayuwa; mutane suna aiki daban idan suna cikin tsoro. Amma ko da hakan, hakan bai zama abu na daban ba dangane da yadda na shigo Botswana.
- Botswana: Prof Kgomotso Moahi - From 'Ordinary' Girl to Extraordinary Academic By Ephraim Keoreng, 16 JANUARY 2009, Retrieved 23/11/2023.