Wq/ha/Kemi Omololu-Olunloyo

< Wq | ha
Wq > ha > Kemi Omololu-Olunloyo

Kemi Omololu-Olunloyo (an haife ta 6 ga watan Agusta, shekara ta 1964) ‘yar jarida ce ‘yar Najeriya, kuma mai fafutukar ‘yancin akan bindigogi,kuma fitacciyar ‘yar kafar sadarwa./.

Kemi Omololu-Olunloyo

Zantuka

edit
  • Babu dan jarida mai gardama; abun shine kowanne dan jarida yana sanya labari da ke da rashin dadin ji ga wasu.
  • Abu ne mafai sauƙi ga mazajen Najeriya tunanin cewa kawai abunda mace ke buƙata kawai saduwa ce mai kyau amma bamu bukatar wannan kafin mu samu abunda muke so.