Wq/ha/Katsina

< Wq‎ | ha
Wq > ha > Katsina

Katsina jiha ce a Najeriya, inda tushen Hausa wato Daura ta ke da kuma Masarautar Katsina.

AzanciEdit

  • Katsina ta dikko dakin kara. Tudu garin Danmarina. Tsohon gari mai turuwa, mai gafiya. Kunya garemu tsoro babu.

TusheEdit