Farfesa Katherine M. Trinajstic ‘yar kasar Ostireliya ce, kwararriya akan juyin halittu (biology), wacce ta lashe lambar, yabo ta Dorothy Hill Award. Itace Dean ta Bincike, Sashin Kimiyya da Injiniyarin a Jami’ar Curtin.
Zantuka
edit- A can yankin,limestone na Yammacin Kkmberly ra Ostiriya, a kusa da birnin Fitzroy Crossing, zaku ga daya daga cikin mafi kyawun gina na iyaye da kakanni.
- We found the oldest ever vertebrate fossil heart. It tells a 380 million-year-old story of how our bodies evolved. Kate Trinajstic & John Long, Published: Satumba 15 ga wata, shekara ta 2022. THE CONVERSATION, Retrieved: 23 ga watan Nuwamba, shekara ta 2023.