Wq/ha/Karin Magana

< Wq‎ | ha
Wq > ha > Karin Magana

Karin Magana wata jimla ce mai ƙunshe da hikima. Karin Magana wasu gajerun jimloli ne wanda ba kasafai ma'anar kalmominsu na zahiri kan nuna abinda suke nufi ba. Wannan na nufin, a karin Magana, akan sakaya abunda ma'anar ke nufi.

Kalaman Hikima edit

  • Allah yayi mana gam da ka tar
  • Allah yayi, aure ga marar kwabo
  • Allah buwayi gagara misali
  • Allah baya wadai sai dai ya wadata
  • Allah bai barin wani don wani ya huta
  • Allah kawo kuɗi tsiya ta ji haushi
  • Abin duniya, samamme ne ƙararre
  • Abinda da ke cikin ƙwai, yafi ƙwan daɗi
  • Abin dariya yaro ya tsinci haƙori
  • Abinda ya bugi hanci, ido ruwa yake yi
  • Abin haushi, ƙashi da jan kare
  • Abin gudu, malam da ɗabi'un bokaye
  • A bar kaza cikin gashinta
  • Ai da masifan da ka sani, gwamma wanda baka sani ba
  • Aiki ba ƙudi akwai sa wahala
  • Aiki ba a yinka da daɗi sai don dole
  • Aiki wahala, talauci ciwo.
  • Albarkacin kaza, kadangare kan sha ruwan kasko
  • Anyi tuya da ruwa ballantana an samu mai
  • Anyi ba bashi
  • Abun mamaki namiji da niḱau
  • Anyi tuya an manta albasa
  • An gudu ba'a tsira ba
  • An fake da guzuma an harbi kasa a
  • Ai komai rabo ne, kura ta haifi akuya
  • Ai sata gidan ɓarawo rance ne
  • Bansan wuce makaɗin da rawa
  • Ai ganin baɗi sai da rai
  • Ai dama bikin giwa, toro ke buga ganga
  • Abin nema ta samu, matar dan sanda ta haifi ɓarawo
  • Abin nema ta samu, matar malami da cikin allo.
  • Ba'a bori da sanyin jiki
  • Ba'a rufa ba an tada kai
  • Ba'a raba hanta da jini
  • Ba'a raina mafari
  • Ba'a raba harshe da haƙori
  • Ba'a mugun sarki sai mugun ba fade
  • Ba a hada susar duwawu da gudu
  • Shiga sharo ba shanu
  • Sai bango ya tsage, kadan gare kan shiga
  • uwar miji da tabarya
  • Ba’agane baccin makaho da idanunsa abude
  • Ba’akwashe bari ďaiďai
  • Ba'anan take ba,an danne bodari aka
  • Ba'anuna ma kurciya baka
  • Ba'arasa nono a ruga
  • Ba a rawa da haragido
  • Ba a rufa rana da bayan hannu
  • Ba a nitso a masaki
  • Ba a san maci tuwo ba sai miya ya kare
  • Ba a shan zuma sai an sha harbi
  • Ba a sake wa tuwo suna
  • Ba a zace farin goro zai yi tsutsa ba
  • Ba a yaban dan kuturu sai ya shekara da yatsu
  • Waka a bakin mai ita, tafi dadi
  • Wasa ya yi wasa, amma banda tsokanar
  • Abin mamaki namiji da niḱau
  • Abaka yafi a amshe
  • Aikin banza Zakara ya takka wukan yan Kansa
  • Ai dan Kai ake yin tagiya har ḱeyata zamu
  • Aikin banza,ḱInna a kunne
  • Aiki da hankali yafi aiki da agogo
  • Abinda ya kewaye bayan gida watarana gida zai shiga
  • Ai ba’anan gizo ke saqa ba
  • Ai ba’asan abinda mai ciki zata haifa ba
  • Ai ruwa ba sa’an kwando bane
  • Ai sata gidan ḃarawo rance ne
  • Ai ganin baďi saidai rai
  • Ai an san da wuyan biri ake ɗaure shi a ƙugu
  • Abin nema ya samu matar bafatake ta haifi jaki
  • Abin mamaki kare da tallan tsire
  • Abin mamaki mai gida da kukan tsarki
  • Bansan wuce wuri kare bayan gurami
  • Ban san wuce sa'a
  • Bansan da wan garin ba amarya ta yi kashi a moɗa
  • Banci nanin ba nanin ba zata ci ni ba
  • Banci kasuwa ba sai rumfa ta danne ni
  • Ban tafasa ba na ƙone
  • Bana dinga zura guga ta ba ruwa ba
  • Ba na kwai na sai da zakara
  • Ba na sarkin reshe in kama ganye
  • Abinda arziki bai ba tsiya ba ta yinsa
  • Abinda babba ya hanyo yaro ko ya hau rimi bai hango shi
  • Ai ba nan gizo ke saƙa ba
  • Au ruwa ba sa'a kwando bane
  • Anyi gudun gara an faɗa gidan zago
  • Anyi ba'a ba an ba maƙetaci ajiyar sirri
  • Anyi sara kan gaɓa
  • Anyi sara da mutum a sama
  • Anyi sakiyar da ba ruwa
  • Anyi ɗaya babu daɗi
  • Anyi ba tsuntsu ba tarko
  • Anyi walƙiya mun gan su
  • Anyi ba uwa ba ruba
  • An yanka ta tashi
  • An yada ƙwallon mangoro an huta da ƙuda
  • Baƙo da ƙoshi yafi ɗan gari tsigagge
  • Baƙo ruwa ne zuwa yake ya tafi
  • Baki idan ya san abinda zai fada bai san abinda Za'a mayar masa ba
  • Baƙon munafiki ba na mutum ɗaya bane
  • Bakin ganga ka fiye zaƙi
  • Bakin rijiya ba wurin wasan makaho bane
  • Baki shi ke yanka wuya
  • Bakinka ƙanin ƙafarka, in ka iya bakinka babu mai wahalsheka
  • Bakin mu ba ya ciyo mana tuwo gaya ba
  • Baki da gashin wa ce kince zakiyi kitson wance
  • Bakin alƙalami ya bushe
  • Ba laifi ɗa bayan uwarsa
  • Ba dangin iya balle na baba
  • Bansan wuce wuri kare bayan gurami
  • Ban san wuce sa'a
  • Bansan da wan garin ba amarya ta yi kashi a moɗa
  • Banci nanin ba nanin ba zata ci ni ba
  • Banci kasuwa ba sai rumfa ta danne ni
  • Ban tafasa ba na ƙone
  • Bana dinga zura guga ta ba ruwa ba
  • Ba na kwai na sai da zakara
  • Ba na sarkin reshe in kama ganye
  • Baka taba ji ance gaskiya mutum ta ƙare ba sai dai ƙaryarsa ta ƙare
  • Baƙo da ƙoshi yafi ɗan gari tsigagge
  • Baƙo ruwa ne zuwa yake ya tafi
  • Baki idan ya san abinda zai fada bai san abinda Za'a mayar masa ba
  • Baƙon munafiki ba na mutum ɗaya bane
  • Bakin ganga ka fiye zaƙi
  • Bakin rijiya ba wurin wasan makaho bane
  • Baki shi ke yanka wuya
  • Bakinka ƙanin ƙafarka, in ka iya bakinka babu mai wahalsheka
  • Bakin mu ba ya ciyo mana tuwo gaya ba
  • Baki da gashin wa ce kince zakiyi kitson wance
  • Bakin alƙalami ya bushe
  • Ba laifi ɗa bayan uwarsa
  • Ba dangin iya balle na baba
  • Ba wan ba ƙanen, karatun ɗan kama
  • Ba yaƙi mai ya kawo gaba
  • Baya ta haihu
  • Bayan tiya akwai wata ca-ca
  • Baya baka san kunya ba
  • Bayan ci zama tsegumi
  • Ba shiga ba fita, an sa mahaukaci gadin ƙofa
  • Bashi ba a son ƙibarka sai ramarka
  • Bashi hanji ne yana cikin kowa
  • Bashi kaya ne sai an sauke ake samun hutu
  • Ba gara ba zago
  • Ba girin-girin ba ta yi mai kura ta saci garaya
  • Ba ta kashe wanda yayi ba ballantana wanda ake yi wa
  • Ba ta saɓuwa, bindiga a ruwa
  • Ba ta canza zane ba
  • Ba ta iya cin dambunta da tsinke ba
  • Ba tsuntsu, ba tarko
  • Ba uwa, ba riba
  • Ba zama, wai an saci ɗan ɓarawo
  • Ba cinya ba ƙafar baya
  • Ba zai yiwu ba wankan kuturu da sabulu
  • Ba za muyi ƙasa a gwiwa ba
  • Ba za ta taɓa yiwuwa ba
  • Ba maraya sai rago
  • Ba hawan ba saukan
  • Ba nan gizo ke saƙa ba
  • Ɓatan ɓagatantan, ba fansho ba garatuti

Karin Magana cont

  • Ba a kaɗa maɗi ba ance taso
  • Ba a fade gora ranar tafiya
  • Ba a hawa sama sai da tsani
  • Ba a shegiya sai da magoya baya
  • Ba a maida hannun agogo baya
  • Ba aure ke da wuya ba kuɗin auren
  • Ba makama bare tushe
  • Bambancin a bayyane yake

• Ba daga uwa ba inji maraya • Ba ƙarfi ga damisa ba azaba • Ba a san inda rabo yake ba • Ba maraya sai rago • Banza a banza ƙunshi a ɗuwawu • Banza a banza, nasara ya ga zagi • Banza ta kori wofi • Banza ba ta kai zomo kasuwa • Banza ba ta yin rogo • Ban saida akuya ta dawo tana ci min danga • Bansan ƙaryar arziki shiga gonar aya da igiya • Ba siɗi ba saɗaɗa • Bawa baya gasa da ɗa • Ba duka aka taru aka zama ɗaya ba • Ba faɗa tsohuwa ba janjanin magana • Buri shi ke sa mutum ya sauka daga tudun kan dutse ya taka na yashi • Bukin magaji bai hana na ma gajiya • Bukin farar kaza ba sai an gayyaci balbela ba • Bunsuru kaɗa ake yin tsafi, ranar tsafi dole ne yayi tsada • Buzuzun bushiya malam na ganin ka ya yi sallah a ƙasa • Ba hangen dala ba shiga birnin • Ba hamza ba goɗiyar hamza • Ba haka aka so ba, ƙanin miji ya fi miji kyau • Ba a shegiya sai da magoya baya • Ba a maida hannun agogo baya • Ba aure ke da wuya ba kuɗin auren • Ba makama bare tushe • Bambancin a bayyane yake • Ba daga uwa ba inji maraya • Ba ƙarfi ga damisa ba azaba • Ba a san inda rabo yake ba • Ba maraya sai rago • Banza a banza ƙunshi a ɗuwawu • Banza a banza, nasara ya ga zagi • Banza ta kori wofi • Banza ba ta kai zomo kasuwa • Banza ba ta yin rogo • Ban saida akuya ta dawo tana ci min danga • Bansan ƙaryar arziki shiga gonar aya da igiya • Ba siɗi ba saɗaɗa • Bawa baya gasa da ɗa • Ba duka aka taru aka zama ɗaya ba • Ba faɗa tsohuwa ba janjanin magana • Buri shi ke sa mutum ya sauka daga tudun kan dutse ya taka na yashi • Bukin magaji bai hana na ma gajiya • Bukin farar kaza ba sai an gayyaci balbela ba • Bunsuru kaɗa ake yin tsafi, ranar tsafi dole ne yayi tsada • Buzuzun bushiya malam na ganin ka ya yi sallah a ƙasa • Ba hangen dala ba shiga birnin • Ba hamza ba goɗiyar hamza • Ba haka aka so ba, ƙanin miji ya fi miji kyau

  • Rigar ƙaya kowa ya sanya ki sai ya gane kurensa.
  • Rumbun ƙasa a tashi a bar ka
  • Ruwan da ya buge ks shine ruwa
  • Ruwa ba ya tsami banza
  • Ranar naka sai naka
  • Ruwa wuya inji mai ƙin wanki
  • Ruwa abokin aiki
  • Ruwa ba sa'a kwando bane
  • Ruwa ya ƙare wa ɗan kada bai ga ta wanka ba
  • Ruwa ya bugi babbar zakara
  • Ruwan ido ga mai kasuwa da yawa
  • Ruwa ran ƙasa, ciyawa suma
  • Ruwa wuya maganin mai ƙin wanka
  • Riga-kafi ya fi magani
  • Rigar mahassada wawa ke sa ta
  • Ragon maza mai dukan mataye
  • Rayuwa sai da haƙuri da fakuri
  • Rayuwan duniya ba a yin ta da ka, kowa ya ce zai iya to ga fili ga mai doki ya gwada
  • Rayuwa ba ta da tabbas
  • ceɗiya Dashen Allah ba dashen mutum ba
  • Ci a sama hancin gauta
  • Ci bai zama ɗaya da ƙoshi ba
  • Cuɗe ni in cuɗe ka
  • Cibi ba ya zama ƙari
  • Cigaban mai haƙan rijiya
  • Cikin makafi, mai ido ɗaya shine sarki
  • Ciki ba a yi shi don hatsi ba, an ɓoye sirri ne
  • Ciki rumbun talaka
  • Ciki dq gaskiya wuƙa ba ta huda shi
  • Ciki mai manta kyautar ɗazu
  • Ci karenka ba babbaka
  • Ciko ya biyo gyattai
  • Cikar mutum cikar matsayin sa
  • Ciki jakar ɗan-Adam
  • Ciki ya ɗebi ruwa
  • Ci ke maganin kuɗin zamani, kuɗin nasara tsuntsaye in ka ƙi ci su tashi su bar ka
  • Cinikin mutum natijarsa

Manazarta edit

  • Gusau, Sa'idu Muhammad (1996-). Makad̳a da mawak̳an Hausa. Kaduna. ISBN 978-31798-3-7. OCLC 40213913.