Wq/ha/Karim Adeyemi

< Wq | ha
Wq > ha > Karim Adeyemi

Karim-David Adeyemi (An haife shi 18 ga watan Janairu, shekara ta 2002) ƙwararren, ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Jamus wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gefe ko na gaba a ƙungiyar Bundesliga ta Borussia Dortmund da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Jamus.

Zantuka

edit

● Dole ne ku samu nasara a duk wasanninku na ƙarshe sannan ya kamata ku ga inda kuka tsaya a ƙarshe.

● Ana kiransa 'Der Klassiker' saboda dalili - Karim Adeyemi na Borussia Dortmund. Bundeslisga, 29 ga watan Maris, shekara ta 2024It's called 'Der Klassiker' for a reason - Borussia Dortmund's Karim Adeyemi

● Da zarar ka fara wannan ci gaban, zai fi kyau a nan gaba.[1]