Karen DeCrow (Disamba 18 ga wata, shekara ta 1937 zuwa Yuni 6 ga wata, shekara ta 2014) mai shari'ar ,femisanci ce 'yar Amurka kuma marubuciya wacce ta rike matsayin jagora a kungiyar National Organization for Women daga shekara ta 1974 zuwa shekarar 1977.
Zantuka
edit- Kotu ta bayyana da kyau cewa namiji bai da daman tilasta wa mace wajen zubar da ciki ko kuma hana ta samun ciki, idan ta zaba hakan.