Wq/ha/Kareem Abdul-Jabbar

< Wq | ha
Wq > ha > Kareem Abdul-Jabbar

[mKareem Abdul-JabbarSept2011.jjg|thumb|Na samu A gabaki daya kuma an tsaneni saboda hakan; na yi magana daidai kuma an kira ni fandararre.]]

Kareem Abdul-Jabbar (an haifi Ferdinand Lewis Alcindor Jr.; Afrilu 16 ga wata, shekara ta 1947) ya kasance tsohon kwararren dan wasan kwallon kwando dan Amurka, wanda ya buga kakar wasanni na tsawon shekaru ashirin a National Basketball Association|Kungiyar Kasa ta Kwallon Kwando (NBA), ga kungiyoyin Milwaukee Bucks da Los Angeles LakersLos Angeles Lakers]].

Zantuka

edit
  • Wannan na karo na na farko da barin gida, ilimi na na farko a cikin al’amarin davya shafi bakaken fata gabaki daya, kuma na tsinci kaina ana mun horo a kan duk wani abu da aka koyamun daidai ne. Na samu A gabaki daya kuma an tsaneni saboda hakan; na yi magana daidai kuma an kira ni fandararre. Dole in koyi sabon yaren kawai don in fuskanci barazanar, ina da halaye masu kyau kuma ni yaro ne nagari kuma na biya hakan da fata na.
    •  
      Kareem Abdul-Jabbar
      Giant Steps (a shekarar 1983).