Kacen Callender (an haife su a shekarar 1989), mawallafan tatsuniyoyin yara, ne da ƙirƙirarrun labarai.
Zantuka
edit- Mutane masu launin fuska masu garkame mutane, da kuma yanke hukuncin kisa, da wariyar launin fata, da kuma zalunci cikin salo, suna tauye mana damammaki da dama wajen wajen yin amfani da baiwar mu da kuma abubuwan da zamu iya.
- Akan matsalolin da marasa yawa ke fuskanta a “INTERVIEWS: Kacen Callender in BookPage (12 ga watan Nuwamba, shekara ta 2019).