Wq/ha/Juliette Binoche

< Wq | ha
Wq > ha > Juliette Binoche

Juliette Binoche (haihuwa March 9, 1964) jarumar fim ce ‘yar Faransa.

Fina-finai kofofi ne budaddu, sannan a kowanne kofa, ina canza salon wasa da rayuwa… Ina rayuwa ne ga yanzu a koda yaushe. Na amince da wannan ganganci. Bana karyata abun da ya wuce, amma shafi ne da aka rufe.

Zantuka

edit
  • ina cikin kwankwanto.....ko wani yana matsayin kwaji ne. Kafin na tsaya a gaban kamara, bansani ko zan fadi ko na tashi sama ko na tashi sama kuma hska nake son kasance wa.
  • kamar yadda yace " ya akai na salleke yarinta na? A cikin telegraph (16 disamba 2005)
  • A tunani inda aka wasan kwaikwaiyo ya shiga ramin kamar kaloli uku kore, misali, inda ta rasa komai a The_English_Patient ta rasa babban abokin ta, wannan mara lafiyan na neman ya mutu gaban ta- ancire rai, haka zata fara daga kasa. A film muna ganin kwarewa, saboda wurina da zaka nuna iyawa. Da farko na dauka akwai daidaito cikin Fina finai- kamar character na yar'uwa- banda tabbas akan haka.
  • kamar yadda "Emotion intelligent" ga james Mottram a cikin sunday herald (8 january 2006)
  • ina kokari na kalli film dina sau daya, kamar mafarki ne da kke kanyi da ya dau zafi, dole ka kara bi dashi saboda ka tabbatar ka same shi
  • an tsamo