Julia Child (Agusta 15 ga wata, shekara ta 1912, zuwa Agusta 13 ga wata, shekara ta 2004),mai girke-girke ce ta talibijin kuma marubuciya.
Zantuka
edit- Littafin girki kawai yana da kyau ne da iya da iya munin kayan hadinsa.
- An dauko daga New York Times obituary