Wq/ha/Julia Cameron

< Wq‎ | ha
Wq > ha > Julia Cameron

Julia Cameron (an haife ta a ranar 4 March 1948), mai koyarwa ce 'yar Amurka, marubuciya, mawakiya, mai rubuta wasanni, mai shirya fina-finai, 'yar jarida, wacce tayi fice tare da littafin ta mai suna The Artist's Way (1992).

Psyche revived Louvre

Zantuka

edit

The Artist's Way

edit
  • Babu abun da ke da wuyar mutuwa kamar tunani mara kyau. Sannan kuma wasu 'yan tunanin sun yi muni sosai fiye da wanda muke da su akan zane.