Julia Abigail Fletcher Carney (6 ga watan Afrilu, shekara ta 1823 zuwa 1 ga watan Nuwamba, shekara ta 1908), an haife ta da suna Julia Fletcher, mai koyar da ilimin duniyar taurari ce ‘yar Amurka kuma mawakiya, wacce aka fara buga ayyukan ta,tun tana ‘yar shekaru 14, wacce kuma daga baya tayi rubuce-rubuce a karkashin sunaye daban, daban.
Zantuka
edit- Yi tunani a natse akan yin kuskure:
Ba ku san ikon ba
a yayin da riyawa mai duhu ke zuwa
A wasu sa’oi marasa tsaro.
Watakila ba za ka san yadda suke shan
Fama ba, ko iya wuya
Har sai sa’ar rauni ta zo
Kuma abun haushi haka zasu gaza.- "The Erring" in the Orphan's Advocate (a shekarar 1844) and the Social Monitor (shekara ta 1844), as quoted in Our Woman Workers: Biographical Sketches of Women Eminent in the Universalist Church for Literary, Philanthropic and Christian Work (a shekarar 1881.) by E. R. Hanson, p. 170.