Judy Chicago (an haife ta July 20, 1939), mabiyar feminisanci ce ‘yar Amurka, marubuciya kuma mai ilimantarwa.
Zantuka edit
- Zane ba tare da abun da ya kunsa ba kamar jima’i ne babu sha’awa: isasshe a fasahance, amma babu komai a zuciya.