Judith Pamela Butler (an haife ta Fabrairu 24, shekara ta 1956), masaniyar falsafa ce ‘yar Amurka kuma malamar nazarin jinsi wanda ayyukanta sun kalubalanci falsafar siyasa, dabi’u da kuma feminisanci da makamantan su.
Zantuka
edit- Hakika ta hanyar sadaukar da mara yiwuwar asalin jinsi ne kawai alaka zai yiwu.
- Bodies That Matter: On the Discursive Limits of "Sex" (shekara ta 1993)
- Dama ba abun kawa bace; tana da muhimmanci kamar abinci.