Wq/ha/Joyce Brothers

< Wq‎ | ha
Wq > ha > Joyce Brothers

Dr. Joyce Brothers (an haife ta 20 Satumba 1927 - 13 Mayu 2013), masaniyar lafiyar kwalkwalwar iyali ce, marubuciya, kuma mai bada shawarwari wacce aka haifa da suna Joyce Diane Bauer.

Idan ka zo daidai gare shi, sirrin samun shi duka shine son shi gaba daya.

Zantuka

edit
 
Ba na bada shawara. Ban iya fadawa wani abunda zai yi. Sai dai zance wannan shine abunda muka sani game da wannan matsala a wannan lokaci. Kuma wadannan sune sakamakon wannan aiki
  • Aure ba wai kawai don cikon addini bane da rungume-rungumen soyayya; aure ya kunshi kuma cin abinci sau uku a rana, raba aiki da kuma tunawa wajen fitar da shara zuwa bola.
    • "When Your Husband's Affection Cools" in Good Housekeeping (May 1972)
  • Tursasa fushi ka iya janyo lalacewar alaka sosai kamar yadda munanan kalamai zasu yi.
    • "When Your Husband's Affection Cools" in Good Housekeeping (May 1972)
  • Ba na bada shawara. Ban iya fadawa wani abunda zai yi. Sai dai zance wannan shine abunda muka sani game da wannan matsala a wannan lokaci. Kuma wadannan sune sakamakon wannan aiki.
    • American Way (1979)