Joseph Conrad (an haife shi Józef Teodor Konrad Korzeniowski, 3 Disamba 1857 - 3 ga Agusta 1924) marubuci ɗan Poland ne ɗan Biritaniya wanda ake ɗaukarsa ɗaya daga cikin manyan marubutan da suka rubuta cikin harshen Ingilishi.
Azanci
edit- Zama mace abu ne mai wuyan gaske, tunda ya kunshi musamman mu'amalantar maza.