Wq/ha/Jodie Comer

< Wq‎ | ha
Wq > ha > Jodie Comer

Jodie Comer (an haife shi 11 March 1993), jarumar fim ce ‘yar Ingila.

Comer a 2023

Zantuka edit

  • A zamanin da ake tsammanin mata su bi ka’idoji, su ke nan ragaman taron.