Wq/ha/Joanna Baillie

< Wq | ha
Wq > ha > Joanna Baillie

Joanna Baillie (11 ga watan Satumba, shekara ta 1762 zuwa 23 ga watan Fabrairun shekarar 1851), mawakiya ce ‘yar Scotland kuma ‘yar dirama.

Kalaman soyayya, ta yaya ake fadar su,
Wanda aka fada daga baya baya har yanzu ana daukansu mafi kyawu.

Zantuka

edit
  • Kalaman soyayya, ta yaya ake fadar su,
    Wanda aka fada daga baya baya har yanzu ana daukansu mafi kyawu.
    •  
      Joanna Baillie
      Wasika zuwa ga Miss Agnes Baillie a zagayowar ranar ,haihuwar ta, layi ba 126; an bada rahoto a Hoyt's New Cyclopedia Of Practical Quotations (a shekarar 1922), p. 902.