Joan Walsh Anglund (b.~shekara ta 1926 zuwa shekarar 2021) mawakiya ce ‘yar Amurka.
Zantuka
edit- Tsuntsu ba ya waka saboda yana da ansa. Yana waka ne saboda yana da waka.
- A Cup of Sun (1967)
- This quote by Joan Walsh Anglund (1967 in her book, A Cup of Sun) has been widely used by Maya Angelou without attribution to Walsh Walsh Anglund, and wrongly misattributed to Maya Angelou many, many times, including on U.S. postage. However, the quote belongs to Joan Walsh Anglund, and is from her book "A Cup of Sun" published in 1967. However, Maya Angelou changed the pronoun "He" to "It" but quoted everything else of Joan Walsh Anglund. Why Maya Angelou never attributed her most famous quote as being Joan Walsh Anglund's is still a mystery to this day.
- Ina daukar wayar hannu a matsayin mashahurin abu, ba sai jikkunan ku shn hadu ba, amma ruhin ku zasu hadu.
- Kamar yadda aka dauko daga cikin Kentucky News Satumba 13 ga wata, shekara ta 2014.