Joan Mitchell, (Fabrairu 12 ga wata, shekara ta 1925 zuwa October 30 ga wata, shekara ta 1992) ta kasance mai zane ‘yar Amurka a karni na biyu. Ta kasance membe mai muhimmanci na kungiyar zanen Impressionists na Amurka.
Zantuka.
edit- Shin [launin fari] mutuwa ne. Shine launin asibiti. Shine masu jinya ta marasa mutumci. Zaka iya kara Melville, Moby Dic babi a kan launin fari. Fari ya kasance cikakken abun tsoro. Kawai ya kasance mafi muni ga hakan. [quote c. 1957]
- A cikin matashiyan Expressionism', Barbara Hess, Taschen, Köln, 2006, p. 78