Wq/ha/Joan Baez

< Wq‎ | ha
Wq > ha > Joan Baez

Joan Chandos Báez (an haife ta 9 January 1941), mawakiyar mutanen Amurka ce kuma marubuciyar waka.

Dukkan mu masu tsira ne, amma mutum nawa ne daga cikinmu suka zarce wa tsira.

Zantuka edit

  • Ba za ka iya zaben ta yadda zaka mutu ba. Ko kuma yaushe. Kawai zaka iya zabe yadda zaka rayu. Kuma yanzu.

1968)

    • Variant or paraphrase: You can't decide how you're going to die. Or when. What you can decide is how you're going to live now.